Kannywood
Yanda Akai Aisha Tsamiya Dakin Mijinta
Alhamdulillah, Abu Dai Ya Tabbata, Ankai Jaruma Aisha Tsamiya Dakin Mijinta Cikin Koshin Lafiya Da Kwanciyar Hankali, Ranar Jumma Ne Dai Jarumar Tayi Auren Bazata Auren Sirri.
Inda Auren Jarumar Ya Bada Mamaki Sosai, Domin Da Yawan Mutane Basa Kawoma Jarumar Aure Nan Kusa, Ganin Tun Tuni Batayi Aurenba.
Amaryar Dai Ta Aure Wani Mutum Ne Mai Suna Alhaji Abubakar Buba.