Iyalai

Yanda Aka Gudanar Da Jana Izar Matasan Da Suyi Hatsari

Innalillahi Wa’innaillahir Raji’un, A Jiya Ne Akayi Mummunar Hatsarin Mota Daya Ritsa Da Dinbun Samari, A Hanyar Kano Zuwa Kaduna, Inda Aka Rasa Rayuka Da Dama.

Kalli Bidiyon Yanda Aka Gudanar Da Jana’izarsu.

Muna Fatan Allah Ya Jikansu Da Rahama.

Back to top button
error: Content is protected !!