Kannywood

Yanda Aka Gudanar Da Daurin Auran Ali Artwork

Cikakken Bidiyon Yanda Aka Gudanar Da Daurin Auren Jarumin Barkwanci, Ali Muhammad Wanda Akafi Sani Da Ali Artwork, Ko Kuma (Madagwal).

Daurin Auren Nasa Ya Samu Halartar Manya Da Kananan Jaruman KannyWood, Inda Naziru SarKin Waka Shima Ya Sami Halartar Daurin Auren Na Ali Artwork.

Bayan SarKin Wakan. Akwai Abokai Aikinsa Na Wasan Barkwanci Inda Suma Sun Sami Halartar Daurin Auren Na Ali Artwork. Kalla Kuga Yadda Aka Gudanar Da Daurin Auren Nasa A Masallacin Jumma’a.

Back to top button
error: Content is protected !!