Kannywood

Yanda Aisha Najamu Ta Fashe Da Kuka

Yanda Jarumar Izzar So Aisha Najamu (Hajiya Nafisa Izza) Ta Fashe Da Kuka Kan Wani Ya Kirata Da Karuwa. Jarumar Ta Koka Kan Yanda Mutane Ke Damunsu Da Surutan Da Basu Kamata Ba.

Ta Bayyana Cewa Ana Yawan Damunsu Da Surutu Da Qazafi A Duk Lokacin Da Suyi Sabon Posting A Shafukan Sada Zumunta.

Kalli Videon Anan.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button