Labarai
Yanda Abduljabar Yadau Zafi Lokacin Zaman Kotu
Bidiyon Yanda Sheikh Abduljabar Nasiru Kabara Ya Dau Zafi Yayi Kaca Kaca Da Alkalin Daya Yanke Masa Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya.
Shafin Freedom Radio Kano. Ta Wallafa Wani Bidiyo Inda Aka Nuna Malamin Addinin Islaman Wato Sheikh Abduljabar Nasiru Kabara, Yana Bayanin Cewa A Dauki Gaggawar Zartar Masa Da Hukuncin Kisan Da Kotu Ta Yanke Mishi.
A Yanzun Dai Alkali Ya Bayyana Cewa Malamin Yana Da Damar Daukaka Kara Cikin Kwanaki Talatin Masu Zuwa.
Ga Bidiyon Yanda Zaman Ya Kasance. Ranar Alhamis 15/12/2022, A Babban Kotun Shari’ar Musulunci Dake Garin Kano.







