Labarai

Yanda A Kama Wani Yana Lalata Da Wasa A Cikin Kasuwa

Yanda A Kama Wani Mutum Da Wata Mata Suna Zina Turmi Da Tabarya A Bainan Jama’a Cikin Kasuwa Da Ranar Allah A Garin Gusau Na Jihar Zamfara, Hukumar Hisba Bangaren Jihar Zamfara Sunyi Nasarar Kama Wasu Mutane Da Ake Zargi Da Lalata Turmi Da Tabarya.

An Kama Mutanen Ne Lokacin Da Suke Tsaka Da Lalatan A Wani Kasuwa, Dake Garin Na Gusau, Inda Da Ganin Hakan Ne Mutane Su Sanar Da Hukumar Hisba, Inda Su Kuma Hukumar Hisba Basuyi Wata Wata Ba Su Aiko Jami’anta Domin Awun Gaba Da Mutanen.

Bayan Tafiya Dasu Ne, Sai A Gurfanar Dasu A Gaban Kotu, Ga Bidiyon Yanda Lamarin Ya Kasance.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button