Yanda A Kama Wani Matashi Mai Yin Shigan Mata
Dubun Wani Matashi Ya Cika, Mai Yin Shigan Mata Yana Yaudaren Mazaje, Inda Ya Shiga Hannu, Kalla Yadda Aka Mishi. Jami’an Tsaro A Garin Narobi Na Kasar Kenya Sunyi Nasarar Kama Wani Matashi Daya Shahara Wajen Yaudaran Mazaje Da Sunan Cewa Shi Namiji Ne.
Inda Matashin Kesa Tare Da Yin Kwalliyar Mata, Sai Yata Yaudarar Maza Da Cewa Shi Mace Ce, Bayan Da Jami’an Tsaron Su Kamashi Ne, Su Umarceshi Da Cewa Sai Ya Cire Kayanshi Domin Tabbatar Da Cewa Shi Namiji Ne Ko Kuma Macen Ne Da GasKe.
Hakan Dai Akayi, Inda Ya Kwa6e Kayansa Kuma Akaga Ashe Namijin Ne Ba Mace Ba. Zuwa Yanzun Dai Ance Ya Yaudari Samari Kusan 57, Inda Yayi Awon Gaba Da Kudadensu.
Saboda Haka, Maza Sai A Kiyaye Asan Mutanen Da Za.a Dinga Mu’amala Dasu. Domin Gani Ga Wane, Ya Isa Wane Tsoron Allah.