Kannywood

Yanda A Kama Wani Daraktan Hausa Fim Mai Lalata Da Mata

Yadda Hukumar Hisba Ta Kano Ta Kama Wani Daraktan Fina Finan Hausa Yana Lalata Da Yan Mata Kafin Yasasu A HarKar Fim. Wani Labari Da Muke Samu Na Sautin Murya Hira Ne Da Akayi Da Wani Jami’in Hukumar Hisbah Kan Yanda Suke Neman Wani Daraktan Masana’antar Fina Finan Hausa.

Inda Ace Yana Lalata Da Yan Mata Kafin Yasasu A Fina Finai, Dubunshi Wannan Daraktan Ya Cika Ne Bayan Ya Yaudare Wata Budurwa Tare Da Abin Da Yin Abin Da Yayi Da Ita. Hakan Yasa Yarinyar Hada Shi Wanann Daraktan Da Hukuma.

Inda Hukumar Hisban Ta Bazama Wajen Nemanshi. Labari A Bakin Mai Ita Tafi Dadi Ga Dai Yadda Jami’in Hukumar Hisban Ke Bada Labarin Yadda Lamarin Ya Kasance.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button