Kannywood
Yanda A Gudanar Da Jana’iza Marigayi Aminu S Bono
Allahu Akbar! Cikakken Bidiyon Yadda A Gudanar Da Zana’izar Marigayi Aminu S. Bono. Wanda Ya Rasu A Yammacin Ranar Litinin.
Wannan Mutuwar Ta Girgija Mutane Sosai, Musannam Ma Jarumai Na Masana’antar KannyWood Din, Inda Mutuwar Ta Zama Izina Ga Duk Wani Mutum. Ganin Yadda Mutuwar Tazo Masa Farar Daya.
A Labarin Damu Samu, Marigayin Jiya Ya Yanke Jiki Ya Fadi Ne Da Yammaci, Bayan Daya Koma Gida Daga Wajen Aiki, Inda Daga Nan Ne A Garzaya Dashi Asibiti Sai Dai Zuwa Asibitin Keda Wuya Sai Allah Ya Karbi Ransa.
Muna Fatan Allah Yajikansa Y Gafarta Masa Yasa Ya Huta Amin.







