Kannywood

Yanda A Gudanar Da Daurin Auren Halima Atete

Alhamdulillah MashaAllah! An Daura Auren Jaruma Halima Atete, Tare Da Angonta Mohammed Mohammed Kala, Mun Kawo Muku Cikakken Bidiyon Yadda Aka Daura Auren Na Shahararriyar Jarumar.

Ranar Asabar 26 Ga Watan 11, A Daura Auren A Garin Maiduguri, Inda Jaruman KannyWood Maza Da Mata Suyi Tururuwa Wajen Halartar Bikin Na Jarumar.

Kafin Daurin Auren Dai  Ansha Shagulgula Sosai.

https://youtu.be/5oaT31yBjDk

Back to top button