Labarai

Yanda A Daura auren Shiehk Aminu Ibrahim Daurawa

MashaAllah Alhamdulillah! Yanda A Gudanar Da Daurin Auren Babban Malamin Nan Shiehk Aminu Ibrahim Daurawa Da Amaryarsa Hafiza Haulat Aminu Ishaq, A Yau Jumma’a Ne Dai Dai Da 21/10/2022 Aka Daura Auren Babban Malamin.

Malamai Da Dama Ne Su Halarci Daurin Auren Malam Aminu Ibrahim Daurawan. Inda Zuwa Yanzun Malamin Ya Angonce, Muna Fatan Ubangiji Allah Ya Basu Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali Da Kuma Zuriya Dayyiba Amin Summa Amin.

Ga Bidiyon Yanda A Gudanar Da Daurin Auren Malamin.

Back to top button
error: Content is protected !!