Kannywood
Yan Kannywood Sun Turama Shugaba Buhari Korafi
Jaruman KannyWood Sun Turama Da Shugaban Kasar Nigeria Zazzafar Korafi, Inda Suke Cewa Kamar Shugaban Kasar Ya Waresu Gefe Bai Damu Dasu Ba.
Inda Jaruman Su Fadi Wasu Abubuwa Da Suke So Shugaban Kasan Ya Musu, Kalli Videon Nan Domin Jin Korafe Korafen Nasu.