Kannywood

Yan Kannywood Sun Fara Cece Kuce Kan Kwamndan Hizba Da A Kama Da Wata

Yan KannyWood Musanman Ma Daractoci, Sunata Cece Kuce Kan Wani Kwamandan Hizba Da A Kamashi A Wani Dakin Hotel Yana Lalata Tare Da Matar Aure,

Inda Suketa Surutan Cewa Inda Dan Fim Ne Aka Kama Yana Lalata Da Wata, Toh Da Yanzun Maganar Taje Inda Ba.a Zato.

Ga Abin Da Suke Cewa Anan.

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng

3 Comments

  1. Ku dinga bincike kafin Yada labari. Lallai jinku da ganinku abin tambayane agareku ranar alkiyama

Back to top button