Yan Fim Bakwajin Tsoran Allah – SarKin Waka
Nazir SarKin Waka Yayi Kaca Kaca Da yan Fim Din Hausa Inda Yace Kwata Kwata Basa Jin Tsoron Allah, Yayi Wannan Bidiyon Ne Bayan Da Akayi Hira Da Mama Tambaya, Ta Bayyana Cewa Ita Kwata Kwata Dubu Biyu Ake Sallamarta Ko Dubu Uku Idan Ansata A Cikin Wani Fim.
https://m.youtube.com/watch?v=OpHrbhC5jaY
Sarkin Wakan Ya Fito Cikin Fushi Ya Caccaki Masu Shirya Fina Finan Hausa, Kan Cewa Suji Tsoron Allah Su Dinga Biyan Jarumai Hakkinsu, Dai Dai Yadda Yakamata.
Sai Dai Bayan Hakane Sai Jaruman Fim Din Hausan Su Fito Su Masa Raddi. Inda Mashiryin Shirye Shiryen Hausa Abubakar Bashir Mai Shadda Shima Ya Maida Masa Da Martani Mai Zafi.
https://www.instagram.com/tv/CZ0COTErmEX/?utm_medium=copy_link
Martanin Alhaji Sheshe.
https://www.instagram.com/tv/CZ0KhMNlyZN/?utm_medium=copy_link







