Labarai
Yan Bindiga Sun K@she Farfesa, Mataimakin Shugaban Jama’ar UDUS
‘Yan Bindiga Sun K@she Farfesa, Mataimakin Shugaban Jama’ar UDUS
‘Yan fashi da makami sun hallaka Farfesa, wato Shahin malami, kana mataimakin shugaban jami’ar Usman Danfodiyo da ke Sakkwato, wato Farfesa Yusuf Sa’idu.
Abu Qais É—aya ne daga cikin makusanta shaihin malamin, ya sanar da haka a shafinsa na facebook, ya ce,
“Innalillahi wa inna ilaihi raji’un
“Allah ya yi wa prof. Yusuf Saidu rasuwa ta Hannun en fashi da makami.
“Professor mutumin kirki ne wallahi, Ban taba Jin wani halin sa mara kyau ba. Har kwanaki Ina ta Mai fatar zama VC na UDUS.”
“This lost is truly unbearable to me ðŸ˜ðŸ˜” in ji Abu Qais