Labarai
Yan Ƙaraye Sun Yi Jifa Da Rawanin Wakilin Sarki Sanusi
‘Yan Ƙaraye Sun Yi Jifa Da Rawanin Wakilin Sarki Sanusi
A safiyar ranar Alhamis ne aka wayi gari da wani bakon wakili daga garin Kano wanda ya kira kansa da wakilin Ƙaraye,
Sai dai ba aje ko ina ba wasu fusatattun mutane a garin Ƙarayen suka yi wa Wakilin ruwan duwatsu, da korar kare bayan sun yi jifa da rawaninsa.