Kannywood
Yadda Yan Mata Su Hau Wakar Warr Na Ado Gwanja
Bidiyoyin Yanda Yan Matan KannyWood Su Hau Wakar Ado Gwanja Warr #WarrChallenge. Wakar Dai Itace Wacce Ado Gwanja Yayita Inda Wakar Mutane Da Dama Suka So Ta Sosai, Musanman Ma Mata. An Hau Wakar A Shafukan Sada Zumunta Musanman Ma Tiktok, Inda Mata Da Maza Suyita Maimaita Ta.
Wakar Tazo Da Wani Irin Salo Na Daban Inda Ba Iya Shafukan Sada Zumunta Ba, Har Gidajen Bukukuwa Da Suna Sukan Hau Wakar Su Cashe, Yau Mun Kawo Muku Hade Haden Yadda Matan KannyWood Ke Chashewa Akan Wannan Wakar Ta Warr!