E News

Yadda Wata Daliba Ta Bada Mamaki Ranar Candy

Wata Matashiyar Dalibar Sakandare Ta Bada Mamaki Bayan Kammala Jarabawarsu, Inda Kowa Ke Yarda Ana A Masa Zanen Rubutu A Jiki, Ita Kuma Ta Tsaya Tsayin Daka Kan Babu Wanda Ya Isa Ya Mata.

Wani Gajeran Bidiyo Da Yayi Yawo A Shafukan Sadarwa Ya Nuna Yadda Wasu Matasan Maza Suna Binta Suna Kokarin Sai Sun Mata Zane A Hijabi Kamar Yadda Sukewa Kowa, Sai Dai Yarinyar Tayi Tsayuwar Daka Domin Taga Ta Tsira Da Mutuncinta.

Daga Karshe Dai Ansa Saida Aka Nemo Ita Wanann Matashiyar Sannan Aka Nemo Su Daliban Dasu Nuna Rashin Da’a Akanta. Inda Ake Tunanin Aza.ayi Hukunci A Kansu Domin Cin Zarafin Dasu Mata. Hakan Zaisa Ya Zama Izina Ga Yan Baya.

 

Back to top button
error: Content is protected !!