Video

Yadda Wata Budurwa Ke Wakar Safaa

Yadda Wata Budurwa Ke Wakar “KwalelenKa” Na Safara’u Ba Rigan Ciki. Ya Jawo Cece Ku Ce. Wata Budurwa Ta Fito Cikin Shafukan Sada Zumunta Inda Take Rawar Wakar “KwalelenKa” Inda Budurwar Ta Fito Ba Rigar Nono Daga Ita Sai Doguwar Riga, Inda Tsiraicinta Ya Fito Da Yawa.

Wannan Bidiyon Ya Jawo Cece Ku Ce Sosai, Ganin Cewa Kwata Kwata Abin Da Tayi Bai Dace Ba. Sai Dai Yanzun Yan Mata Da Yawa Sun Maida Harkar Tsiraici Wani Abun Ado Musanman Ma A Shafuka Irin Nasu Tiktok.

Kalla Bidiyon Yadda Budurwar Ke Rawar.

https://youtu.be/Q8o8B5ZNizc

 

Back to top button
error: Content is protected !!