Kannywood

Yadda Wannan Matashin Ya Za6i Maryam Yahaya Kan Mahaifinsa

Innalillahi! Wannan Matashin Ya Bayyana Yadda Yafi Son Maryam Yahaya Akan Mahaifinsa, Idan Mutum Na Raye Ba Irin Abin Da Bazai Gani Ba,.. Wani Matashi Ya Fito Ya Bayyanawa Duniya Kan Cewa Shi Yafi Damuwa Da Kuma Kulawa Da Jaruma Maryam Yahaya Akan Mahaifinsa Daya Haifeshi.

Allah Bai Barin Mutum Ba Aiki, Haka Matashin Ke Cewa Cikin Wani Bidiyo Daya Sake, Inda Ya Bada Labarin Cewa Lokacin Da Maryam Yahaya Bata Da Lafiya, Yazo Dai Dai Da Lokacin Da Mahaifinsa Shima Yake Jinya A Asibitij Mal. Aminu Kano, Amma Hankalinsa Kwata Kwata Yafi Karkata Kan Maryam Yahayan.

Ya Kara Da Cewa Ya Kashe Kudi Sosai Wajen Mata Addu’o’in Samun Lafiya, Inda Har Bashi Aka Dinga Binsa, Daga Karshe Ma Har Rago Ya Yanka Domin Sadaukarwar Allah Ya Bata Lafiya.

Magana A Bakin Mai Ita Dai Tafi Dadi. Ga Bidiyon Da Matashin Yake Bayani Da Kansa. Kan Irin Halin Soyayyar Jaruma Maryam Yahayan Ya Fada Ciki.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button