Labarai

Yadda Wani Yaro Ya Rera Qira’ar Alqur’ani Me Dadi

Allahu Akbar! Yadda Wani Yaro Ya Rera Qira’ar Alqur’ani Me Dadi Wajen Karatun Prof Isah Ali Pantami, Karatun Yadda Yaron Yake Fitar Da Qira’arsa.

Yaron Tare Da Mahaifinsa. Sun Ziyarci Minista Malam Ali Isah Pantami Ne, Inda Bayan An Kawo Mishi Ziyara, Shima Sheikh Din Ya Karramasu.

Ga Bidiyon Ku Kalla.

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng

One Comment

Back to top button