Kannywood
Yadda Wani Yaro Ya Kashe Matar Aure A Kano
Innalillahi Wa’innaillahir Raji’un. Duniya Ina Zaki Damu! Kalla Yadda Wani Karamin Yaro Ya Bi Matar Aure Har Cikin Dakinta Ya Kasheta Da Tabarya A Wani Unguwa Mai Suna Dabare A Cikin Garin Kano.
Lamarin Dai Ya Girgiza Mutane Domin Kuwa Ba.a Saba Ganin Irin Wannan Abubuwan Na Faruwa A Ba, Sai Dai Izuwa Yanzun Ansami Nasarar Kama Yaron Da Yayi Wannan Aika Aikan.
Gadai Yadda Lamarin Ya Kasance.