Kannywood

Yadda Ummi Rahab Ke Bude Baki (Shan Ruwa)

Kalla Yadda Jaruma Ummi Rahab Ke Bude Baki (Shan Ruwa) Inda Jarumar Ta Tara Abinci Sosai A Gabanta Kuma Tayi Kokarin Cinyewa. Itadai Wannan Jarumar Yanzun Haka Tana Kan Ganiyarta. Inda Tauraruwarta Ke Haskawa.

Jarumar Tana Ma Mutane Fatan Alkairi, Ku Kalla Kuga Tarin Abincin Da Jaruma Ummi Rahab Din Ta Lamushe Ita Kadai.

 

Back to top button
error: Content is protected !!