Yadda Tsohuwar Jarumar KannyWood Amina Amal Ta Canja
Shin Kun Tuna Tsohuwar Jarumar Fina Finan Hausa, Amina Amal, Wacce Suyi Rigimar Mad*go Ita Da Hadiza Gabon.
Tun Bayan Fadar Da Suyi Da Hadiza Gabon Din Ne Daga Lokacin Ba.a Sake Jin Duriyar Jarumar Ba, Sannan Ba.a Sake Ganinta A Kowane Shirin Fim Ba, Sannan Ko A Shafukan Sada Zumunta Ma An Daina Jin Jarumar Kwata Kwata.

Shin Hakan Na Nufin Hafiza Gabon Din Tayi Ma Amina Amal Ritaya Kenan A Harkar Fina Finai. Duk Da Cewa Jarumar Itama Tayi Ganiya A Masana’antar KannyWood.
Shafin HausaMini.Com.Ng Yayi Kokari Ya Bincuko Muku Inda Jarumar Ta Shiga Ta Kuma Yadda Jarumar Ta Koma.
Yanda Mu Lura Dai Jarumar Yanzun Ta Zama Hamshakiyar Yar Kasuwa Ne, Duk Da Bamu Da Tabbatacin A Wane Gari Take Zama. Sannan Bisa Dukkanin Alamu Ya Nuna Cewa Yanzun Tsohuwar Jarumar Tafi Samun Nutsuwa Da Kwanciyar Hankali Fiye Da Yadda Take A Da. Domin Jikinta Ya Nuna Hakan.















