Kannywood

Yadda Sani Idris Moda Ya Fara Takawa

Alhamdulillah Bidiyon Jarumi Sani Idris Moda Yana Takawa Da Kafar Roba! Mutane Da Dama Sun Daina Jin Duriyar Jarumin Tun Bayan Da Aka Yanke Masa Kafa A Shekarar 2019.

Jarumin Dai Yasha Fama Da Ciwon Kafa Sanadiyyar Ciwon Suga Ta Yadda Yasa Ya Zama Dole Saida Aka Yanke Kafar Jarumin, Zuwa Yanzun Dai Akawai Alamun Sauki Sosai Tattare Dashi Tunda Babu Wani Alaman Rama Ko Nuna Wani Rashin Lafiya A Jikinsa..

Bidiyon Dai Shine Ya Wallafa Shi A Shafin Sada Zumunta. Kalla Kuga Yadda Yake Taka Kafar Tashi Ta Roba!

Back to top button
error: Content is protected !!