Kannywood

Yadda Safara’u Ta Birge Masoyanta Wajen Wasan Sallah

Yadda Safa’u Ta Birge Masoyanta Wajen Bikin Karamar Sallah! Safiya Yusuf Wacce Aka Sani Da Safara’u Kwana Casa’in Ta Birge Masoyanta Wajen Wasan Sallah, Inda Tazo Da Sabuwar Wakarta Mai Suna “KwalelenKa

Safara’un Ta Koma Wakoki Inda Yanzun Haka Take Wakokinta Karkashin Mr 442, Da Mr Badox. Zuwa Yanzun Tayi Nisa A Harkar Wakoki. Ga Bidiyon Yadda Safara’un Tayi Wasan Sallah.

https://m.youtube.com/watch?v=bTOHN7xeOo0

 

Back to top button
error: Content is protected !!