Labarai

Yadda Rayuwa Ta Canjawa Wannan Bawan ALLAH

KALLA YADDA RAYUWA TA CANZAWA WANNAN BAWAN ALLAH A CIKIN QARAMIN LOKACI

Wannan Da Kuke Gani Sunansa “Lawal Musa”  Shekarasa “35″ Sannan Dan Siyasa Ne A Garin  “NGURU” Dake Jahar “YOBE

A Da kafin Shigowansa Sabgar Siyasa Malamin Makarantane Sannan Kuma An Taba Kamashi Akan Posting Din Da Yayi A Shafinsa Na Facebook Daga Baya Sai Ya Fara Sha’awar Sabgar Siyasa

Cikin Ikon Allah Daga Shiganshi Sabgar Ya Samu Nasara Maye Gurbin Tsohon Dan Takara Wanda Ya Samu Nasarar Hawa Mulki Tun A Shekarar 2003

Bayan Wasu Watanni Kadan Kalmarnan Ta Bature Ta Tabbata Wato “FROM ZERO TO HERO

Back to top button
error: Content is protected !!