Kannywood

Yadda Muyi Soyayya Mai Karfi Da Fati Muhammad

Jarumi Lawal Ahmad (Umar Hashim) Cikin Shirin IZZAR SO Ya Bayyana Yadda Yayi Soyayya Mai Karfi Tsakaninsa Da Jaruma Fati Muhammad, Wadda Soyayyar Har Sai Da Takai Anyi Maganar Aure A Tsakaninsu.

Jarumin Dai Ya Bayyana Hakan Ne Cikin Hira Da Akayi Dashi A Tashar BBCHausa Wani Shiri Mai Suna “Daga Bakin Mai Ita” Jarumin Ya Bada Labarin Kalubale Da Kuma Ci Gaba Da Yake Fuskanta.

Saurara Tare Da Kallon Hirar Da Akayi Dashi Anan.

 

Back to top button
error: Content is protected !!