Labarai

Yadda Matashi Da Budurwarsa Ke Damfara

Yadda Wannan Matashin Yake Hada Baki Da Budurwarsa Suna Damfara Da Karbar Hotunan Da Bidiyon Tsiraicin Mututane A Shafukan Facebook Da WhatsApp. Wani Matashi Daya Shahara Wajen Iya Kafce Wanda Yake Amfani Da Sunan Budurwarsa Yana Yaudarar Mutane Tare Da Damfararsu A Shafukan Sada Zumunta Ya Shiga Hannu.

Matashi Wanda Asalin Sunansa Musa L. Maje, Inda Yake Amfani Da Sunan Zarah Masur,  Dubun Matashin Ya Cikane Bayan Da Allah Ya Tona Asirinsa Ta Hanyar Ganin Wani Bidiyon Tsiraici Na Wata Da Abokinsa Ya Gani Cikin Wayarsa.

Bayan Bincike Yayi Bincikene Sai Aka Gano Wasu Boyayyun Hotuna Da Bidiyo Na Maza Da Mata Wanda Yake Karba A Wajensu. Sannan Kuma Ya Musu Barazanar Cewa Idan Har Basu Biya Manyan Kudade Ba Zai Tona Musu Asiri. A Hakan Ne Yame Samu Ya Tatsi Mutum Son Ransa.

Ga Bidiyon Nan Domin Ganin Yadda Lamarin Ya Kasance Da Kuma Cikakken Labarin Yadda Matashin Ke Damfara Tare Da Budurwarsa.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button