Labarai
Yadda Masu Satan Mutane Ka Dukan Fasinja
Innalillahi Wa’innaillahir Raji’un! Bidiyon Yadda Barayin Dasu Sace Fasinjojin Jirgin Kasan Kaduna Zuwa Abuja. Inda Suke Azabtar Dasu Da Duka, Barayin Dai Sun Saki Sabon Bidiyon Ne Jiya Inda Suci Gaba Da Azabtar Da Sauran Mutanen Dake Hannunsu.
Tun Kwanakin Baya Ne Dai Aka Saki Wasu Daga Cikin Fasinjojin Inda Wasu Har Yanzun Suna Hannu Ba.a Sakesu Ba Sannan Kuma Basu Daina Azabtar Dasu Ba.
Mun Kawo Muku Bidiyon Yadda Suke Azabtar Da Mutanen, Muna Fatan Ubangiji Allah Ya Kubutar Dasu Daga Azzaluman Nan Amin.







