Kannywood

Yadda Maishadda Ya Tafi Dubai Cin Amarci

Ango Abubakar Bashir Maishadda Tare Da Amaryarsa Hassana Muhammad, Sun Wuce Kasar Dubai Domin Cin Amarci (Honey Moon) A Yau Ne Dai Mukaga Ma’auratan Sun Wuce Kasar Domin Shakatawar Da Akeyi Na Bayan Aure.

Maishaddan Dai Ya Wallafa Hotunan Ne A Shafinsa Na Instagram Kamar Haka.

Mutane Da Dama Sun Bayyana Fatan Alkairinsu Ga Ma’auratan Sannan Kuma An Musu Fatan Allah Ya Dawo Dasu Lafiya Yasa Ayi Shagalin Honey Moon Lafiya. Muma Daga Nan Muna Musu Fatan Nasara Da Kuma Fatan Alkairi Allah Kuma Ya Dawo Mana Dasu Gida Lafiya. Amin

https://m.youtube.com/watch?v=gLye7HybooU

Back to top button
error: Content is protected !!