Kannywood

Yadda Maishadda Ke Shaqatawa Da Matarsa A Dubai

Yadda Ango ABubaKar Bashir Maishadda Da Amaryarsa Hassana Muhammad Ke Cin Amarcinsu (Honey Moon) A Kasar Dubai, Dayake Tafiyar Basu Biyu KawaibSukayita Ba, Sun Hada Da ‘Yan Kungiyar Siyasar Nan Na 13 x 13.

Cikin Wanda Aka Tafi Dasu Sun Hada Da Umar M Shareef, Ali Jita. Nura M. Inua Aisha Humaira, Hassan Giggs, Adam A Zango, Da Wasu Da Dama Cikin Abokan Sana’ar Tasu.

Shi Dama ABubaKar Bashir Maishaddan Yayi Tafiyar Ne Da Manufa Biyu, Domin Yaje Tare Da Amaryarsa Suci Amarci Da Kuma Tafiyarsu Ta Kungiyar 13 x 13. Yanzun Haka Suna Can Suna Cin Amarsinsu Tare Da Amaryar Tashi.

Muna Fatan Allah Ya Tabbatar Musu Da Alkairi Ya Kuma Dawo Mana Dasu Gida Lafiya Amin. Kalla Kuga Yadda Tafiyar Tasu Ta Kasance.

https://m.youtube.com/watch?v=hKmMzItmAWk

Back to top button
error: Content is protected !!