Labarai
Yadda Mahaifiyar Safara’u Tayi Murna Bayan Haduwarsu
Yadda Mahaifiyar Safara’u Ta Fashe Da Murna Ta Rungume Yarinyar Nata Bayan Sun Dade Basuga Suna Ba. Mawakiya Safiyya Yusuf Wacce Yanzun Ake Mata Laqabi Da Suna SAFAA. Taje Gida Bayan Lokaci Mai Tsayi Da Tare Ba Tare Da Iyayenta Ba.
Inda Mahaifiyar Nata Da Ita Kanta Safara’u Su Shiga Cikin Murna Da Farin Ciki Saboda Sun Dade Basuga Juna Ba.. Mun Sami Damar Kawo Muku Wannan Bidiyan Yadda Ta Kadance. Ga Bidiyon Anan.