Kannywood

Yadda Jaruman KannyWood Ke Qira’ar Qur’an

Ashe Haka Jaruman KannyWood Su Iya Rera Qira’an Karatun Al’Qur’ani Mai Girma, Mun Kawo Muku Wasu Daga Cikin Jaruman Suna Karatun Qur’ani, Yawancin Jaruman Akwai Wanda Sun Fito Daga Cikin Gidan Malamai Ne. Wasu Kuma Suna Koyarwa A Yanzun Haka.

Mun Kawo Muku Bidiyoyin Yadda Suke Qira’an Domin Falalar Wannan Watan Da Muke Ciki Mai AlbarKa Wanda Aka Saukar Da Al’Qur’ani. Gasunan Kamar Haka.

Back to top button
error: Content is protected !!