Labarai
Yadda Haduwa Atiku Da SarKin Waka Ta Kasance
Yadda Haduwar Dan Takarar Shugaban Kasa A Jam’iyyar PDP Atiku Abubakar Da Nazir SarKin Waka Ta Kasance. Nazir SarKin Waka Ya Sami Damar Zuwa Ya Hadu Da Dan Takarar Shugaban Kasa. Inda Yakai Masa Ziyara Tare Da Kai Masa Faifan Sabuwar Wakar Daya Mishi.
Wakar Tayi Dadi Sannan Kuma Shima Atiku Abubakar Din Ya Yaba Da Kokarin Da SarKin Wakan Yayi Wajen Wakar. Kalla Bidiyon Nan Kuga Yadda Haduwar Tasu Ta Kasance.
https://m.youtube.com/watch?v=ajrsGVuV8Mc







