Kannywood

Yadda Fim Din Koyar Da Jima’i Ya Tada Kura

Yadda Sabon Fim Din Hausa Na Koyar Da Jima’i Ya Tada Kura, Fim Din Dai Mai Suna “Makaranta” Anata Cece Ku Ce Game Da Sabon Shirin, Inda Mutane Ke Ganin Bai Kamata A Sakeshi Ba.

Sai Dai Mashiryin Shirin Ya Fito Ya Wanke Fim Dinsa Tsaf Daga Duk Wani Zargi Da Akema Fim Din Nasa. Kan Cewa Shi Ba Yayi Wannan Fim Din Bane Domin ‘Bata Tarbiyya, Sai Dai Yayi Shi Ne Domin Ilmantarwa,  Ba Kamar Yanda Mutane Ke Tunani Ba.

Sannan Zakuji Yanda Jarumi Bello Muhammad Bello Yace Yana Aurar Da Marayu.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button