Labarai
Yadda Dr. Zakir Naik Ya Kawo Ziyara Jihar Sokoto
Yadda Mai Girma Sarkin Musulmi Ya Mayar Dr. Zakir Naik Bahaushe
Hotunan Dr. Zakir Naik Sanye Da Babbar Riga Da Kuma Hula A Fadar Sarkin Musulumai Dake Garin Sokoto, Gabanin Gabatar Da Wa’azi Da Dr. Zakir Din Zai Gabatar A Jihohin Sokoto, Ilorin Da Kuma Babban Birnin Tarayya Abuja.








