Labarai
Yadda Asirin Namiji Mai Shigan Mata Ya Tonu
Asirin Wani Namiji Mai Shigan Mata Yana Soyayya Da Cin Kudin Samari Ya Tonu, Kalli Yadda Ayi Mishi Bayan Gano Cewa Namiji Ne Shi Ba Mace Ba.
Dubun Wani Matashi Ya Ciki, Inda A Kamashi Tare Da Laqada Mishi Dan Karen Duka, Bayan Da A Gane Cewa Shi Ba Mace Bace, Namiji Ne Gardi Da Yake Basaja Da Shigar Mata Yaci Kudin Samari.
Kalli Yadda Akayi Masa Bayan Kamashi Da Matasa Suyi







