Kannywood

Yadda Ake Shirya LABARINA Season 5

Kalla Yadda Ake Shirya Shiri Mai Dogon Zango LABARINA Season 5, Saura Kadan A Kammala, Shirye Shirye Yayi Nisa Inda Zuwa Yanzun Shirin Labarina Series Yana Dab Da Zuwa GareKu.

Bayan Anji Shiru Na Halin Da Shirin Mai Dogon Zango Yake, Yanzun Malam Aminu Saira Ya Dawo Aiki Ka’in Da Na’in Domin Ganin Ya Fitar Da Masoyansa Da Mabiyansa Cikin Kunya.

Inda Zuwa Yanzun Saura Kadan A Kammala Dauka Da Gyara Shirin LABARINA. Inda Bayan An Kammala Ne Bada Jimawa Ba Za.a Fara HasKa Shirin. Duk Da Cewa Za.aga Wasu Yan Canje Canje, Amma Muna Fatan Hakan Bazaisa Shirin Ya Rage Dadinsa Ba.

Kalla Kuga Yadda Ake Hada Shirin.

https://youtu.be/3ZHcnCfT470

 

One Comment

Back to top button
error: Content is protected !!