Kannywood
Yadda Ake Barin Kudi A Bikin Maishadda
Kalli Yadda Ake 6arin Naira Da Kudade A Bikin Dinner Producer Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Muhammad, Har Yanzun Dai Anata Ci Gaba Da Shagulgulan Bikin Maishaddan.
Inda Manya Da Kananan Jaruman KannyWood Su Halarta, Kuma Har Yanzun Sunata Barin Kudi. Kalla Kuga Yadda Ake Barin Kukade A Bikin Nasu.