Kannywood
Yadda Akayi Wajen Daurin Auren Lilin Baba Da Ummi Rahab
Alhamdulillah An Daura Auren Lilin Baba Da Ummi Rahab! Kalla Yadda Ranar Daurin Auren Nasu Ya Kasance. Mun Sami Damar Kawo Muku Wasu Gajerun Bidiyo Da Hotuna Na Yadda Ranar Daurin Auren Mawakin Da Jarumar Su Kasance.
Yau Take Babbar Rana A Garesu, Inda Ummi Rahab Ta Zamo Ta Lilin Baba, Dama Hausawa Suna Cewa “Rana Bata Karya Sai Dai Uwar Diya Taji Kunya” Yau Take 18/06/22 Itace Ranar Da Akasa Na Bikin Nasu, Kuma Zuwa Yanzun An Daura Auren Ta Riga Ta Zamo Tashi.
Muna Musu Fatan Sa.a Da Zaman Lafiya Da Kuma Kwanciyar Hankali.. Kalla Bidiyon Yadda Ta Kasance.








Allah shi sanya alkhairi da xuri’a dayyaba 👐
Amin
Abdul alim
Allah yabada zaman lfy da zuri a dayyiba
Allah yabada zaman lfy
Yabada zuriyya ɗayyaba
Allah ya basu zaman lafiya
Allah yasanya alkairee yanuna mana namu lkcn