Kannywood

Yadda Akayi Na Fara Fitowa A Fim – Aisha Najamu

Yadda Akayi Na Fara Fitowa A Fina Finai Ba Tare Da Iyayena Sun Sani Ba – Jarumar Cikin Shirin Izzar So Wato Aisha Najamu. Jarumar Dai Wacce Asalin Sunanta Aisha Ma’aruf Wacce Tafi Yin Suna Da Hajiya Izza Ta Bada Tarihin Rayuwarta.

Sannan Kuma Ta Bada Labarin Yadda Akayi Har Ta Shigo Harkar Shiya Fina Finai Na Hausa, Jarumar Dai Anyi Wani Hira Da Ita Ne Anan Ne Tayi Bayani Dalla Dalla.

Idan Baku Manta Ba A Kwanakin Baya Mun Kawo Muku Labarin, Yanda Aisha Najamu Ta Fashe Da Kuka  Da Kuna Labarin, Kyawawan Hotunan Aisha Najamu Tare Da Yaranta

Yau Kuma Mun Kawo Muku Cikakken Hira Ne Da Jarumar.

Back to top button
error: Content is protected !!