Kannywood

Aisha Najamu Tana Shan Suka Kan Nuna Alaqarta Da Shi’a

Yadda Jaruma Aisha Najamu Ke Shan Suka Wajen Wasu Mutanen Bayan Ta Sake Bayyana AlaQarta Da Shi’a. Idan Baku Manta Ba Shekarar Data Gabata Jarumar Ta Taba Fuskantar Irin Wannan Kalubalen Daga Wajen Mutane.

Inda Wasu Da Yawa Ke Nuna Cewa Bai Kamata Ta Fito Ta Dinga Nuna Aqidarta Na Shi’a Ba.. Inda Ita Kuma Ke Nuna Cewa Sam Bazata Iya Boyewa Ba.

A Dayan Labarin Kuwa. Safara’u Ta Sake Bayyana Raininta Ga Masana’antar KannyWood. A Wani Sabon Hira Da Ayi Da Tsohuwar Jarumar.

Kalla Bidiyon Nan Domin Gani Tare Da Sauraran Ciakkkun Labaran.

 

Back to top button
error: Content is protected !!