Kannywood

Yadda Akai Amarya Ummi Rahab Dakinta

Bidiyon Yadda Akai Amarya Dakin Mijinta Lilin Baba, MashaAllah An Samu Kai Amarya Dakin Mijinta, Inda Daga Daurin Aure A Garin Kano, Angon Nata Lilin Baba Ya Dauketa Da Kansa A Motarsa Zuwa Kaduna Inda Zasu Zauna.

Bikin Nasu Dai Yayi Armashi Inda Manyan Jarumai Da Kanana Suka Halarta Bikin Kuma Anyi Shagalin Bikin Nasu Dai Dai Gwargwado, Muna Fatan Ubangiji Allah Ya Basu Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali A Rayuwar Auren Nasu.

Kalli Bidiyon Yadda Akai Amaryar (Ummi Rahab) Dakinta.

https://m.youtube.com/watch?v=MkC0U0juMDo

 

4 Comments

Back to top button
error: Content is protected !!