Kannywood

Yadda Akai Aisha Tsamiya Dakin Mijinta

Cikin Satin Nan Ne Dai Akayi Auren Shahararriyar Jarumar Nan Na KannyWood Aisha Aliyu Tsamiya, Inda Jarumar Ta Auri Wani Mutum Mai Suna Alhaji Abubakar Buba.

Auren Dai Yazo A Matsayin Bazata, Sabida Ba Wanda Yake Kawoma Jarumar Aure Nan Kusa, Ganin Cewa Tuntuni Batayi Ba.. Muna Fatan Allah Ya Bata Zaman Lafiya Da Kuma Zuri’a Dayyiba Amin.

Back to top button
error: Content is protected !!