Video
Yadda Aka Gudanar Da Jana’izar Jaruma Fadila Muhammad (Hubbi)
Yadda Aka Gudanar Da Jana’izar Jaruma Fadila Muhammad (Hubbi)
A Safiyar Ranar Asabar Dinnan Ne Muke Samun Labarin Mutuwar Jaruma Fadila Muhammad Wacce Akafi Sani Da Ummi Lollipop.
Muna Fatan Allah Ya Jikanta Da Rahama Ya Gafarta Mata.
Kalli Cikakken Bidiyon Daga YouTube.
Allah yagafartamata yasa aljannace mokomarta
Allah ka jikan musulmai baki daya da rahamar sa.