Kannywood
Yadda Aka Gudanar Da Auren Maishadda
MashaAllah, Yau Dai 13 Ga Watan 3, Aka Gudanar Da Auren Producer ABuBaKar Bashir Maishadda Da Amaryarsa Jaruma Hassana Muhammad. Ansha Shagulgula Kafin Daurin Auren Nashi.
Auren Dai Ya Gudana Yau Lahadi, Cikin Garin Kano A Masallacin Murtala, Ku Kalla Yadda Aka Gabatar Da Daurin Auren Producer Da Jarumar