Kannywood

Yadda Aka Gabatar Da Jana’izar Sani Garba SK

Allahu Akbar! Rai Ba A Bakin Komai Yake Ba, Yau Da Sassafen Nan Ne Da Misalin Karfe Tara Aka Gudanar Da Jana’izar Dan Wasan Kwaikwayo Na KannyWood Marigayi Sani Garba SK.

Jaruman KannyWood Da Dama Ne Suka Halarci Jana’izar Marigayin.. Kuma Marigayin Yayi Mutane Inda Akayi Dandazo Wajen Sallatar Gawar Tashi.

Inda Mu Sami Damar Kawo Muku Cikakken Bidiyon Jana’izar Marigayin, Wanda Ma’aikatan Shafin BBCHausa Suka Dakko.

Kalli Bidiyon Anan

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button