Labarai
Yadda A Kashe Wata Da Ta Zagi Annabi
Yadda Wasu Matasa Su Kashe Wata Mace Da Ta Zagi Annabi A Wata Makaranta A Garin Sokoto! Innalillahi Wa’innaillahir Raji’un! A Safiyar Ranar Alhamis Ne Wata Matashiya Tayi 6atanci Ga Fiyayyyen Halitta Annabi Muhammad S.A.W.
Matasan Dai Sun Harsala Tare Da Kasheta Har Lahira Da Kuma Banka Mata Wuta Inda Ta Qone Qurmus, Sai Dai Bayan Qonatan Ne Sai Jami’an Tsaro Suzo Su Kwantar Da Tarzoma. Ga Yadda Abin Ya Gabata.