Kannywood

Yabon Annabi Da Stephenie Tayi Yaja Cece Ku Ce

Yabon Da Jaruma Mai Suna Sarah Alicious Tayi Wanda Akafi Sani Da Stephanie A Cikin Shirin Dadin Kowa Yaja Mata Cece Ku Ce. Inda Wasu Ke Ganin Tunda Ita Ba Musulma Bace, Bai Dace Da Ita Ba.

Wasu Kuma Na Ganin Hakan Da Tayi Ba Wani Laifi Bane, Jarumar Dai Tun Ba Yanzun Ba Tana Yawan Hawa Muryoyi Na Yabon Annab (S.A.W) Ko Kuma Ita Da Kanta Da Raira Yabon Annabin.

Menene Ra’ayinku Akan Wannan Batu.?

Ga Bidiyoyin Yanda Jarumar Ke Raira Yabon Anan. Sannan

 

One Comment

Back to top button
error: Content is protected !!